Добавить
Уведомления

EP13 | RUMFAR AFRICA | DUNIYAR ALJANU | SH, DR. AHMAD MUSA ABDULLAH | PODCAST

SHIRIN YA TATTAUNA BATUN ALAKAR MUTUM DA ALJANI, WANENE ALJANI? ABINDA KE SA ALJANI YA SHIGA CIKIN MUTUM YA CUTAR DA SHI, HANYOYIN KARIYA DAGA ALJANI, ABINDA AL-KUR'ANI DA SUNNA SUKA CE GAME DA ALJANI DA MUTUM, SOYAYYA KO KIYAYYA TSAKANIN ALJANI DA MUTUM, MASU AIKIN ILAJI DA ALJANU, LABARAN BAKON SHIRIN DA ALJANU, MUN TATTAUNA WADANNAN BATUTUWA NE TARE DA MASANI AKAN DUNIYAR ALJANU SH, DR. AHMAD MUSA ABDULLAHI, TARE DA DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI MAI GABATARWA. #ALJANI #QUR'ANI #SUNNAN #ILAJI #MUTUM #KIYAYYA #PODCAST #HAUSA #RUMFA Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: hausaadp@gmail.com

12+
16 просмотров
2 года назад

, чтобы оставлять комментарии